Hakika masana’antar kannywood ta samu babban abun
al’fahari kasancewa tare da wannan jarumin a masana’antar.
babban shirin da ya fitar dashi idon jama’a shine “sangaya”.
kware wajen yin fina-finai cikin harshen turanci.Ya fito a cikin
shirin nollywood da dama.
har da ƙasashen waje.
samu karuwa wannan jarumin yana gaba gaba wajen tabbatar
da haka kuma sauran jaruman na alfahari kasancewa tare
dashi.
Nuhu yana yaduwa sanadiyar rawan da yake takawa a wajen
yin fim.
hausa tun yana dan yaro bayan ya bayyana ma uban shi cewa
shima a gaskiya yana sha’awar yin fim, ganin cewa faduwa ta
zo dai dai da zama uban ya mara masa baya amma da
sharadi na dole sai ya dage wajen koyan ilimi kuma zai dinga
yin haka idan ya samu hutu daga makaranta.
sinci kanshi cewa shi ban dan arewa bane kuma kullum yana
neman yadda zai yada al’adar yan arewa ga sauran jama’a.
Ganin cewa ya shahara a fannin shirya fina-finai jarumin baya
kyamar tarbar masoyan shi a duk inda ya gamu dasu.
9. Yana son ƙwallon kafa kuma yana tare da tawagar Nijeriya
Duk wani wassan kwallo da ya danganci Nijeriya tauraron
Kannywood yana gaba gaba wajen goyon bayan tawagar kuma
aboki ne ga yan wassan super eagles.
jarumin yana nuna cewa kamar yanzu ya fara wannan sana’ar
shirya fina-finai kuma ba alamun gazawa tare dashi.
Daga nan mu dai muna jinjina ma wannan ƙwararren jarumin
da ayyukan da yake yi wajen fadakarwa, nishatarwa tare da
ilmantar da mutanen Arewa.
al’fahari kasancewa tare da wannan jarumin a masana’antar.
Ga wasu dalilai 10 da muke ganin cewa sune abubuwan da
yasa yan arewa ke farin ciki gannin wannan tauraron wanda
aka wa lakabi na “sarkin kannywood” a talabijin;
1. Ya dade yana harkar fina-finai
Tun shekara 1999 Ali nuhu ya fara fitowa cikin fina-finai kumababban shirin da ya fitar dashi idon jama’a shine “sangaya”.
2. Banda Kannywood jarumin jakada ne a masana’antar Nollywood
Wannan jarumin ya nuna mana cewa banda haushen hausa yakware wajen yin fina-finai cikin harshen turanci.Ya fito a cikin
shirin nollywood da dama.
3. Ya amshi lambar yabo da dama
Wannan jarumin ya amshi lambobin yabo bila adadi cikin gidahar da ƙasashen waje.
4. Shi na kowa ne
Indai ta yadda abokan hamayen shi na masana’antar zasusamu karuwa wannan jarumin yana gaba gaba wajen tabbatar
da haka kuma sauran jaruman na alfahari kasancewa tare
dashi.
5. Yana da ƙwarjini har ƙasashen waje da masana’antu daban daban
Hakika idan muka shiga wasu kasashe zamu ji cewa sunan AliNuhu yana yaduwa sanadiyar rawan da yake takawa a wajen
yin fim.
6. A harkar fim ya nuna cewa na “Uba da ɗa” ne
Shima dai dan sa Ahmad Ali Nuhu ya fara fitowa a fina-finaihausa tun yana dan yaro bayan ya bayyana ma uban shi cewa
shima a gaskiya yana sha’awar yin fim, ganin cewa faduwa ta
zo dai dai da zama uban ya mara masa baya amma da
sharadi na dole sai ya dage wajen koyan ilimi kuma zai dinga
yin haka idan ya samu hutu daga makaranta.
7. Da ka ganshi ka gan tambarin Arewa
Shi dai wannan jarumin baya boye ma jama’a a duk inda yasinci kanshi cewa shi ban dan arewa bane kuma kullum yana
neman yadda zai yada al’adar yan arewa ga sauran jama’a.
8. Suma masoyan shi suna farin ciki
idan suka ci karo dashiGanin cewa ya shahara a fannin shirya fina-finai jarumin baya
kyamar tarbar masoyan shi a duk inda ya gamu dasu.
9. Yana son ƙwallon kafa kuma yana tare da tawagar Nijeriya
dari bisa dari
Duk wani wassan kwallo da ya danganci Nijeriya tauraronKannywood yana gaba gaba wajen goyon bayan tawagar kuma
aboki ne ga yan wassan super eagles.
10. Ko zamu iya cewa mutu ka raba?
A yanzu dai wannan jarumin yana da shekaru 43 a duniya kuma ya kwashi shekara 19 yana nishatarda mu. Har yanzujarumin yana nuna cewa kamar yanzu ya fara wannan sana’ar
shirya fina-finai kuma ba alamun gazawa tare dashi.
Daga nan mu dai muna jinjina ma wannan ƙwararren jarumin
da ayyukan da yake yi wajen fadakarwa, nishatarwa tare da
ilmantar da mutanen Arewa.
1) Wow Ku Kalli Sabbin Zafafan Hotunan RAHAMA SADAU Na Wannan Satin (Hot photos)
2) HADIZA GABON TA ZAMA MAWAKIYA Ku kalli videon wakar datayi
3) RAHAMA SADAU TA BAYYANA DALILIN TA NA YIMA CLASSIQ KISS A WAKAR SA
4) Subahanalillah Ku Kalli videon yadda Aka Kama wani mutumi shi da uwar matar sa
5) Video: KU KALLI VIDEON YADDA WATA AMARYA TA KASHE KANTA RANAR DAURIN AUREN T
No comments:
Write comments