Ina masoya masu sha'awar kallon fina finan hausa To ga naku shahararren fim dinnan mai suna MANSOOR
Wannan shine Shahararin fim da kannywood ta shirya ƙarƙashin kamfanin FKD production wanda ya samu shiryawa da bada umurni daga shahararun jarumai ko ince daraktoci da kuma sababbin ƴan wasa da kwararu kamar haka:-
Ali nuhu
Abba Almustapha
Babala hayatu
Umar m shareef
Ahmad sadik
Maryam yahya.
Domin saukar da wannan fim din zuwa waya danna koren rubutun dake qasa
Mansoor Fim 1&2
Download mansoor 1&2
Mansoor Fim 3&4
Download mansoor 3&4

No comments:
Write comments